Manyan Jam’iyyun Adawa A Najeriya Na Ci Gaba Da Kalubalantar Sakamakon Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Manyan jam'iyyun adawa a Najeriya su na ci gaba da kalubalantar sakamakon zaben da Ahmed Bola Tinubu. A farkon makonnan, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya jagoranci wata zanga-zanga zuwa ofishin hukumar zaben domin nuna rashin amincewarsu da zaben.