Shirin Manuniya na wannan mako ya yi dubi ne akan rikichin cikin gidan Jam'iyyar APC da kuma takaddamar shugabanchin kwamitin riko na Jam'iyyar APC a Kasa sai kuma maganar watsi da bukatar kwaskwarimar dokokin zabe da majalissar dattijai da sauran batutuwan siyasa.
Kaduna, Najeriya —
Yayin da jam'iyyar APC mai mulki ke tunkarar babban taronta na kasa da za a yi ranar 26 ga watan Maris, rikicin shugabancin jam'iyyar a matakin tarayya ya dabaibaye 'ya'yan jam'iyyar kamar yadda za ku ji a wannan shiri na Manuniya, wanda Isah Lawal Ikara ya gabatar hade da wasu batutuwan siyasar Najeriya. A yi sauraro lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5