MANUNIYA: Takaddamar Kasafin Kudin Shekarar 2024 A Najeriya, Janairu 05, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon kuma na farko a sabuwar shekara, ya maida hankali ne akan takaddamar kasafin kudin shekarar 2024 da kuma siyasar jihar Zamfara.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Takaddamar Kasafin Kudin Shekarar 2024 A Najeriya, Janairu 05, 2024.mp3