MANUNIYA: Shirye-Shiryen Babban Zaben Kasar Ghana-Kashi Na Biyu Disamba 06, 2024

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya tare ne gaba daya a kasar Ghana don bin zaben Shugaban kasa da 'yan-majalisun kasar gobe asabar.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Shirye-Shiryen Babban Zaben Kasar Ghana-Kashi Na Biyu