MANUNIYA:Sakamakon Zaben Kasar Ghana- Rikicin Cikin Gida A Jam'iyar PDP-Disamba 13, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan sakamakon zaben Ghana da rikicin jamiyyar PDP a Najeriya da kuma maganar kudin haraji.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA:Darasi Daga Babban Zaben Kasar Ghana- Rikicin Cikin Gida A Jam'iyar PDP