MANUNIYA: Sabuwar Dokar Haraji Ta Shugaba Tinubu, Nuwamba 15, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali akan maganar sabuwar dokar haraji ta shugaban kasa Tunibu da kuma matsalar tsaro da tattalin arziki a Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Sabuwar Dokar Haraji Ta Shugaba Tinubu