MANUNIYA: Rikicin Cikin Gidan Jam’iyyar PDP Da APC, Tattaunawa Da Atiku Abubakar Mayu 24, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin "Manuniya" na wannan makon mun maida hankali ne akan rikicin cikin gidan na jam’iyyar PDP da APC da kuma tattaunawa da Atiku Abubakar, sai kuma matsayin Majalisar Dattijan Najeriya kan wasu matsaloli.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Rikicin Cikin Gidan Jam’iyyar PDP Da APC, Tattaunawa Da Atiku Abubakar Mayu 24, 2024.mp3