MANUNIYA: Matsayin Addini Da Bangaren Da Dan-Takara Ya Fito A Najeriya-Yuli 15, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan matsayin addini da bangaren da dan-takara ya fito a Najeriya, sai maganar koma bayan tattalin arziki da tallafin mai ya kawo a Najeriya, sannan da matsayin kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya akan kalaman shugaban Kasa Buhari.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsayin Addini Da Bangaren Da Dan-Takara Ya Fito A Najeriya