MANUNIYA: Matakin Da Jami'iyyun Adawa Suka Sha Alwashin Dauka Kan Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Shugaban Kasa - Satumba 15, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan matakin da jami'iyyun adawa suka sha alwashin dauka game da hukuncin kotun sauraren kararrakin zaben Shugaban Kasa a Najeriya sai kuma halin kuncin rayuwa da 'yan-kasa ke ta kokawa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA