MANUNIYA: Makomar Sauya Taken Najeriya, Mayu 31, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan makomar sauya taken Najeriya da kuma wasu kura-kuran da Atiku Abubakar ya ce sun bayyana a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Makomar Sauya Taken Najeriya, Mayu 24, 2024.mp3