MANUNIYA: Kuncin Rayuwa A Najeriya, Yuni, 21, 2024

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali akan halin kuncin tattalin arzikin da ake ciki a Najeriya da kuma batun matsalar tsaro.

Saurari shirin da Isah Lawal Ikara ya shirya, ya kuma gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Kuncin Rayuwa A Najeriya