MANUNIYA: Kudirin Dokar Kafa Hukumar Ladabtar Da Masu Laifukan Zabe -Agusta, 26, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan kudirin dokar kafa hukumar ladabtar da masu laifuffun Zabe da kuma binciken sayar da kamfanonin wutar lantarki da gwamnatin tarayya ta ce ta kwace.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Kudirin Dokar Kafa Hukumar Ladabtar Da Masu Laifukan Zabe