MANUNIYA: Kasafin Kudi, Zaben 2023, Wutar Lantarki Ta Mambila, Oktoba 22, 2021

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi nazari ne akan kasafin kudin shekara mai zuwa da takaddamar da ke tsakanin 'yan-majalisa game da kasafin. Sai kuma maganar aikin wutar lantarki ta Mambila, da kuma zaben Najeriya na 2023.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Manuniya-Kasafin Kudi,Zaben 2023, Da Batun Wutar Lantarkin Mambila:10"