MANUNIYA: Kalaman Mawaki Rarara Da Shawarwari Kan Demokradiyya, Nuwamba 03, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun mai da hankali ne kan bayanin Farfesa Abdallah Uba Adamu na jami'ar BUK kan kalaman mawaki Rarara da kuma wasu shawarwari da tsohon shugaban hukumar zabe Farfesa Attahiru Jega ya bayar kan demokaradiyya a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Kalaman Mawaki Rarara Da Shawarwari Kan Demokradiyya, Numamb 03, 2023.mp3