MANUNIYA: Harkokin Siyasa A Najeriya Da Maida Wasu Hukumomin Gwamnati Ikko, Janairu 26, 2024

Isah Lawal Ikara

WASHINGTON, D. C. - A shirin Manuniya na wannan makon ya tabo abubuwan da su ka hada da yunkurin sasanta Kwankwaso da Ganduje, da kuma binciken tsohon Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, sai kuma rikicin cikin gida na jamiyyar PDP, da kuma yunkurin maida sassan wasu hukumomin gwamnatin Najeriya Ikko.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batutuwan Siyasa Da Maida Wasu Kukumomin Gwamnati Ikko, Janairu 26, 2024.mp3