MANUNIYA: Cika Shekara 72 Da Kafa Jam'iyyar NEPU -Agusta, 19, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya bibiyi taron cikar Jam'iyyar NEPU shekara 72 ne da Kafuwa da kuma yadda ake siyasa a wannan zamani. Haka nan akwai maganar binciken kudin tallafin man-fetur da matsalar tsaro a Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Cika Shekara 72 Da Kafa Jam'iyyar NEPU