MANUNIYA: Batun Wa’adin Canjin Kudin Da Wasu Matsalolin Da Suka Bijiro a Najeriya - Janairu 27, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne a kan maganar canjin kudi da kuma wasu matsalolin da su ka bijiro a Najeriya. Sai kuma maganar cire 'yan-sanda a tsarin fansho na kasa.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Wa’adin Canjin Kudin Najeriya Da Matsalolin Da Suka Bijiro.mp3