MANUNIYA: Batun Hukuncin Kotun Sauraron Karar Gwamnan Kano Da Kuma Barazanar Tsige Shugaban Majalisar Dattawa - Satumba 22, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan hukuncin kotun sauraron karar gwamnan Kano da kuma barazanar tsige shugaban majalisar dattawan Najeriya.

Saurari rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA