MANUNIYA:Batun Hukuncin Kotun Koli Kan Zaben Shugaban Kasa, Oktoba 27, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun duba hukuncin kotun koli kan zaben Shugaban kasa a Najeriya da kuma wasu shawarwari da tsohon Shugaban hukumar Zabe Farfesa Attahiru Jega ya bayar.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA:Batun Hukuncin Kotun Koli Kan Zaben Shugaban Kasa, Oktoba 27, 2023.mp3