MANUNIYA: Batun Gyaran Dokar Majalisar Dattijan Da Ta Haramtawa Sabbin 'Yan-Majalisa Takarar Shugabanci - Oktoba 06, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan gyaran dokar Majalisar Dattijan da ta haramtawa sabbin 'yan-majalisa takarar shugabanci da kuma faduwar wanda Kaduna ta tura majalisa don zama minista.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA