MANUNIYA: Batun Ficewar Kasashe Uku Daga Kungiyar ECOWAS - Fabrairu 9, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan maganar matsalar tsadar rayuwa da kuma ficewar kasashe uku daga kungiyar ECOWAS.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 156.mp3