MANUNIYA: Batun Abubuwan Da Ka Iya Faruwa Game Da Kararrakin Zabubbukan Najeriya - Afrilu 14, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya bibiyi maganar kafa hukumar tallafawa talakawa a Najeriya da abubuwan da ka iya faruwa game da kararrakin zabubbukan Najeriya da sauran batutuwa.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Abubuwan Da Ka Iya Faruwa Game Da Kararrakin Zabubbukan Najeriya .mp3