MANUNIYA: Cikar Tinubu Shekara Guda A Kan Karagar Mulki, Mayu 17, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan cikar shugaban Najeriya Bola Ahmed Tunibu shekara guda a kan karagar mulkin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Cikar Tinubu Shekara Guda A Kan Karagar Mulki, Mayu 17, 2024.mp3