Manazarta Na Cewa Rikicin Sudan Zai Yi Mummunan Tasiri A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Manazarta na cewa musabbabin wannan rikici na Sudan zai yi mummunan tasiri a kasar. Ko me ya canja tsakanin bangarorin biyu?