MAMUNIYA: Siyasar Cikin Gidan Jam’iyyun PDP Da APC Da Zargin Da Ake Yiwa Dan-takarar Shugaban Kasa Na APC - Janairu 13, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon, ya duba siyasar cikin gidan jam'iyyun APC da PDP da zargin bangaranci da ake yiwa dan-takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC da rikicin sai da kamfanin wutar lantarki a Najeriya da sauran batutuwa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MAMUNIYA: Batun Siyasar Cikin Gidan Jam’iyyun PDP Da APC Da Zargin Da Ake Yiwa Dan-takarar Shugaban Kasa Na APC.mp3