Mahaukaciyar guguwa Eta ta sauke ruwan sama mai yawa a North Carolina yayin da ambaliyar ta mamaye yankin Charlotte ta bar motoci a makale

Your browser doesn’t support HTML5

Mahaukaciyar guguwa Eta ta sauke ruwan sama mai yawa a North Carolina, yayin da ambaliyar rauwan ya mamaye yankin Charlotte kuma ya bar motoci a makale, Alhamis, 13 ga Nuwamba.