Rumbun Hotuna Magoya Bayan Jagorar Jam'iyyun Adawa Na Nijar Sun Yi Gangami 18:55 Satumba 25, 2017 Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu Gangamin goyon bayan jam'iyyar Hama Amadu Dubi ra’ayoyi Domin kawar da raderadin rarrabuwan kawuna a jam'iyyar MODEL LUMANA ta Hama Amadu ya sa magoya bayanta suka yi wani gangami a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar