Ma'aikatan Ceto A Indiya Sun Zaro Wani Yaro Daga Rami A Ginin Da Ya Rushe

Your browser doesn’t support HTML5

Ma'aikatan ceto sun yi murna yayin da aka zaro wani yaro mai shekaru hudu da rai daga ramin ginin da ya rushe a Mahad, India, Talata, 25 ga Agusta, sa'o'i bayan da ginin bene mai hawa biyar ya rushe ya kashe mutane 11 tare da binne wasu 60. Wasu 'yan rukunin dama sun tsere saboda COVID-19