Lamarin Canjin Sabon Kudi A Najeriya Ya Kawo Cikas Ga Harkar Kasuwanci A Wurare Da Dama

Your browser doesn’t support HTML5

Lamari na canjin kudi a Najeriya ya kawo cikas ga harkar kasuwanci a wurare da dama. Wasu ‘yan kasuwa a Jihar Kano su na rufe wuraren sana’o’insu saboda karancin sabbin kudin, yayin da suka daina karban tsofaffin takardun kudin.