LAFIYARMU: Yadda Za’a Iya Kawo Karshen Kalubalen Da Ma'aikata Masu Nakasa Ke Fuskanta A Wajen Aiki

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, masana sun kiyasta cewa mata dubu 17 ne ke mutuwa a duk shekara sakamakon kamuwa da cutar sankara ko kansar mama saboda yadda akasarin masu fama da cutar ba sa zuwa asibiti a kan lokaci.