LAFIYARMU: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Lafiyar Mutane

Your browser doesn’t support HTML5

Masana na hasashen cewa sauyin yanayi zai ƙara yin barazana ga lafiyar ɗan adam, musamman a cikin al’umomi masu karamin karfi.