LAFIYARMU: Yadda Mutane Da Yawa Ke Kara Kiba Sakamakon Ciye-Ciye Da Ake Yi A Dai-dai Lokutan Shagulgula

Your browser doesn’t support HTML5

Bincike ya yi nuni da cewa a akasarin lokaci bayan shagulgula mutane na samun karin yawan sinadarin Cholesterol, cututtukan zuciya, hawan jini da karuwar sukari.