LAFIYARMU: WHO ta sa kuskuren tantance cuta a matsayin wata matsala da ke da matukar bukatar kulawa a kiwon lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wannan makon Dr. Usman Galadima kwararre a fannin koda a asibitin koyarwa na birnin tarayya Abuja, ya yi karin haske kan kuskuren tantance cutar da ke jikin mutum, da wasu rahotanni