LAFIYARMU: Kalubalen Kaurar Da Likitoci Da Ma’aikatan Lafiya Ke Yi Daga Afirka Zuwa Kasashen Turai

Your browser doesn’t support HTML5

Karancin kwararrun ma'aikatan kiwon lafiya na shafar hanyoyin samun kulawar mutane, da ingancin kulawar da suke samu, da kuma yawan mutanen dake mutuwa sakamakon cututtuka a nahiyar.