LAFIYARMU: 'Yan Mata Miliyan 3 A Nahiyar Afirka Na Fuskantar Barazanar A Yi Musu Kaciya A Duk Shekara

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ayyana kaciyar mata a matsayin duk hanyoyin da suka haɗa da cire wani bangare kadan ko da yawa a al'aurar mace ta waje.