LAFIYARMU: Barazanar Da Barkewar Cutar Anthrax Mai Kama Mutane Daga Dabbobi Ke Yi A Yammacin Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Barkewar cutar Anthrax dake kama dabbobi har ma da mutane na ci gaba da haifar da damuwa a kasashen yammacin Afirka. A cewar Cibiyar Kula da Cututtuka ta Afirka, ana iya samun cutar anthrax a cikin dabbobin daji da na gida kamar shanu, awaki, dawakai, da barewa.