LAFIYARMU: Abin Da Mutane Suka Sani Game Da Lafiyar Jiki Da Dogaro Da Addu’a

Your browser doesn’t support HTML5

Mun tambayi wasu mutane akan abin da suka sani game da lafiyar jiki da da kuma dogaro da addu’a kawaii dan ba su da lafiya, ga abin da wasu daga Kadunan a Najeriya suke cewa.