Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Shawarwari Tare Da Yin Kira Ga Gwamnati Wajen Samar Wa Matasa Aikin Yi, Oktoba 12, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

ZAUREN VOA: Shirin Zauren VOA na wannan mako, ya bada shawarwari tare da yin kira ga Gwamnati da ta samar wa matasa aikin yi, irin su noma, wanda sana’a ce da zata yi tasiri kuma zata iya magance matsalolin ta da zaune tsaye.

A saurari cikakken sautin shirin:

ZAUREN VOA: Shawarwari Tare Da Yin Kira Ga Gwamnati Wajen Samar Da Wa Matasa Aikin Yi, Oktoba 12, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG