LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Garkuwar Jiki Ke Samar Da Wasu Sinadarai Masu Taimakawa Wajen Daidaituwar Tsinkewar Jini - Nuwamba 16, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya yi magana ne akan Antiphospholipid syndrome, wani yanayi da garkuwar jiki ke samar da wasu sinadarai dake yakar sinadarin dake taimakawa wajen daidaituwar tsinkewar jini daga nan kuma sai a samu dunkulewar jini.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI