ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun yi magana ne akan warin jiki dakan faru sakamakon haduwar zufa da kwayoyin nau'in bacteria dake kan fatar mutum. Akwai kuma cututtuka da dama dake haddasa warin jiki sai dai a wasu lokutan akan samu warin jiki ne sakamakon rashin tsafta.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5