LAFIYA UWAR JIKI: Tsarin Iyali Domin Bada Tazarar Haihuwa, Janairu, 12, 2023

Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun yi magana ne akan tsarin iyali domin bada tazarar haihuwa, mai kula da marasa lafiya da kuma ungozoma.

ABUJA, NIGERIA - Mun tattauna domin samun karin haske da Hauwa Abdullahi Danbatta dake aiki da Jami'ar Bayero a Jihar Kanon Najeriya.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Tsarin Iyali Domin Bada Tazarar Haihuwa, Janairu, 12, 2023.mp3