LAFIYA UWAR JIKI: Cututtukan Da Ke Haddasa Makanta, Maris 09, 2023

Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun tattauna ne akan makanta ko rashin gani da wasu cututtuka ke haddasawa wanda kuma za'a iya kaucewa aukuwar hakan

ABUJA, NIGERIA - Mun samu hira da kwararren likitan Ido Dr. Zailani Abubakar Isa na asibitin tarayya dake Abuja, Najeriya.

Wasu masu makanta

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Makanta Da Rashin Gani Da Wasu Cututtuka Ke Haddasawa, Maris 09, 2023.mp3