LAFIYA UWAR JIKI: Kulawa Da Lafiya Lokacin Azumin Watan Ramadan, Maris 14, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon kuma na farko a watan azumin watan Ramadan mun yi magana ne akan yadda mutane zasu kula da kansu da kuma matakin da ya kamata marasa cikakken lafiya da masu shan magunguna za su dauka don kare lafiyar tare da gudanar da azuminsu ba tare da wata matsala ba.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Kulawa Da Lafiya Lokacin Azumin Watan Ramadan, Maris 14, 2024.mp3