LAFIYA UWAR JIKI: Cututtukan Da Ke Nuna Alamun Warin Jiki, April 18, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - Shirin na wannan makon ya tattauna da Dr. Muslim Bello Katagum da Dr. Lawal Musa Tahir akan warin jiki na rashin tsafta da irin cututtukan dake nuna alamu da warin jiki, da kuma yadda mutane zasu iya sanin lafiyar su ta fitsarin su.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cututtukan Da Ke Nuna Alamun Warin Jiki, April 18, 2024.mp3