LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Hepatitis 2 Da Kula Da Kai , Fabrairu 16, 2024

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun ci gaba da tattauna ne tare Dr. Muslim Bello Katagum akan cuatar Hepatis 2 don jin yadda mai cutar zai kula da kansa.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Hepatitis 2 Da Kula Da Kai , Fabrairu 16, 2024.mp3