LAFIYA UWAR JIKI: Bullar Cutar Anthrax A Jihar Neja Da Fadakar Da Jama’a, Yuli 27, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, kimanin sati uku da suka gataba an samu bullar cutar Anthrax a jihar Niger dake Arewa ta tsakiya a Najeriya, dalilin haka ne za mu yi batun cutar domin wayarwa, fadakarwa tare da ilimantar da al'umma game da cutar don daukar matakan kariya.

Muna tare da Dr. Hauwa Abdullahi dake aiki a cibiyar nazarin kimiyar ibtila'i da matakan kariya ta Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Bullar Cutar Anthrax A Jihar Neja Da Fadakar Da Jama’a, Yuli 27, 2023.mp3