LAFIYA UWAR JIKI: Bita - Bayani Kan Cututtukan Da Kwayoyin Cuta Nau'in Virus Ke Haddasawa - Disamba 08, 2022

Hauwa Umar

Kwararre a fannin kwanyoyin cuta na Virus Dr. Isa Adamu Mabo, ya yi karin haske kan yadda ake kamuwa da cutar kyandar biri, alamominta da matakan da ya kamata a dauka idan an kamu da cutar.

A ci gaba da bitar karshen shekara da mu ke yi a cikin shirin Lafiya Uwar Jiki, a wannan satin, zamu kawo muku bayani kan cututtukan da kwayoyin cuta nau'in virus ke haddasawa da aka samu bullar wasu daga cikin su a Najeriya da kuma Nahiyar Afirka.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Bita - Bayani Kan Cututtukan Da Kwayoyin Cuta Nau'in Virus Ke Haddasawa