LAFIYA UWAR JIKI: Batun Wasu Cututtukan Lokacin Zafi, Fabrairu 09, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, ganin cewa mun fara shiga yanayi na zafi kuma akwai cututtukan da ake cin karo dasu a wannan lokaci, yasa muka tattauna akan wannan batu tare da Dr. Hajr Mamamman Nasir.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Wasu Cututtukan Lokacin Zafi, Fabrairu 09, 2023.mp3