LAFIYA UWAR JIKI: Batun Migriane, Wani Nau’in Ciwon Kai Mai Tsanani, Agusta 03, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum dake asibitin Ni'ima a garin Azare na Jihar Bauch akan ciwon kai mai tsanani wato Migraine, wanda ke zuwa da alamu daban-daban kuma yakan iya yin tsanani sakamakon haske, kara, kamshi ko wari; nau'in ciwon kai da kan dauki tsawon wani lokaci kafin yayi sauki.

Ciwon Migraine

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Migraine, Wani Nau’in Ciwon Kai Mai Tsanani, Agusta 03, 2023.mp3