LAFIYA UWAR JIKI: Batun Cutar Da Tsananin Zafi Ke Haddasawa Da Hanyoyin Daukar Matakan Kariya - Yuni 6, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako an tattauna da jagoran likitocin dake kula da Alhazan Najeriya a Makkah, Dr. Abubakar Adamu Isma'il kan cutar da tsananin zafi ke haddasawa da kuma hanyoyin daukar matakan kariya.

Saurari shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI